Hot romantic hausa novel complete

An kafa bataliyan sojoji a zamfara

Zamfara da ke kashe Buhari ya amince da kafa bataliyar soji a Zamfara Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da bukatar ministan tsaro Mansoor Dan Ali na a kafa bataliyar soji ta musamman domin kawo karshen munanan kashe-kashen da ‘yan bindiga suka yi wa al’ummar fadar shugaban kasa ta Zamfara, Garba Shekhu. Ya kuma ce shugaba Buhari ya bayar da umarnin mayar da birgediya ta daya na rundunar soji dake Sokoto zuwa Gusau. Wannan matakin ya biyo bayan wasu sabbin hare-hare da aka kai a wasu kauyukan kananan hukumomin Chinkavi da Maradun a jihar Zamfara.

Leave a Reply

Back to top button