Hot romantic hausa novel complete
Atiku yabar APC
Atiku Ya Bar APC A Yau, Juma’a, Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya bayyana ficewarsa daga APC amma bai bayyana sabuwar jam’iyyar da yake shirin shiga ba. Tsohon mataimakin shugaban kasar ya jaddada cewa “Ba zan iya kasancewa a jam’iyyar da ba ta damu da matasa da ci gaban kasa ba, don haka bayan na kammala dukkan shawarwarina na ga ba zan iya ci gaba da zama dan jam’iyyar ba,” GPC. ba.Don komawa jam’iyyar People’s Democratic Party, jam’iyyar da ta taka rawa wajen kafata da gudanar da ayyukanta.