Hot romantic hausa novel complete

Dalibin ATBU ya rataye kansa

Wani dalibi daga Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) da ke Bauchi ya rataye kansa bayan kammala jarrabawar sa da safiyar Juma’a. Yadda malamin ya yi musu wahalhalu .. Sai wata majiya ta tabbatar da cewa sun ga marigayin a yau a lokacin Sallar Asuba cikin mamaki amma sai suka ce ba su da dalilin daukar wannan matakin.. Ya ku jama’a.. Allah Ya ba mu. fatan alkairi da fatan an wayi gari lafiya ameen…….

Leave a Reply

Back to top button