maganin mata

Maganin mata: inganta lafiyar mata da walwala

Maganin mata: inganta lafiyar mata da walwala

gabatarwa

Fannin likitan mata shi ne reshen likitancin da ya shafi lafiya da matsalolin lafiyar mata. Ilimin ilimin mata na da nufin ganowa da magance cututtukan da ke da alaƙa da tsarin haihuwa na mace, kula da ciki da haihuwa, da kula da mata a tsawon rayuwarsu, tun daga ƙuruciya har zuwa lokacin haihuwa. A cikin wannan labarin, za mu bincika magungunan mata da mahimmancinsa wajen inganta lafiyar mata da jin dadi.

Amfanin kula da lafiyar mata

  1. Farkon kamuwa da cututtukan nono da sankarar mahaifa
    Nunawa na taka muhimmiyar rawa a farkon gano cutar sankarar nono da ta mahaifa. Tare da kulawar gynecological na yau da kullum, waɗannan cututtuka za a iya gano su a farkon matakan su, ƙara yawan damar samun nasarar magani da inganta yawan rayuwa.
  2. Nasihar lafiya ga mata
    Cibiyoyin mata suna ba da shawarwari da shawarwari kan kiwon lafiya ga mata game da batutuwa da yawa da suka shafi lafiyarsu. Ta ziyartar likitocin mata akai-akai, mata za su iya samun bayanai game da tsarin iyali, abinci mai gina jiki, canjin hormonal, da matsalolin tunani masu alaƙa da haila.
  3. Kula da mata a lokacin daukar ciki da haihuwa
    Kula da gynecological lokacin daukar ciki da haihuwa yana da mahimmanci ga lafiyar uwa da yaro. Likitocin mata suna lura da juna biyu kuma suna ba da shawarar da suka dace don kula da lafiyar uwa da amincin tayin. Suna kuma ba da tallafi da kulawa da ake buƙata yayin tsarin haihuwa da lokacin haihuwa.

DOMIN SAMUN NI’IMA KIYI ANFANI DA WADANNAN

  1. garin ganyen idon zakara ckl karami
  2. Tafarnuwa ckl karami

Kisa a cikin yougurt rabin kofi kisa karamin ckl na ruwan khal ki juyashi kisha da safe da yamma sau daya a sati

KINASO KI KI KOMA TAMKAR YARINYA YAR SHEKARA 16 KIYI WANNAN HADIN

  1. Aya kofi uku manya
  2. Kindirmo
  3. Mazarkwaila
  4. Dabino

Ki rege aya ki shanya ta bushe ki daka ki tankade ki cire kwallon dabinon ki hada da mazarkwaila ki daka ki tankade kihada da ayar ki rinka sawa a kindirmon kinasha.

TSUMIN ƁAURE

Sai tsumin baure wanda akwai Hanyoyi da yawa da ake tsumin wanda mace idan tasha ita da kanta zataji tasamu ni ima kuma wannan karonma mun jarraba wani tsumi don me jego koda budurwa me shirin aure ta rikeshi kullum,zaki samu sassaken bauren da yayansa da minanas da kanunfari da dabino da malmo da kukuki
Wadannan anaso ki dafasu bayan sun dafu saiki tace ruwan sai kuma ki zuba mazarkwaila da Zuma kadan sannan kisake mayar dashi kan wuta ya tafasa saiki sauke shikenan kin gama kuma wannan koda kinada ciki zaki iya shansa

SIRRIN YADDA AKE AMFANI DA FARIN ALMISKI GURIN YIN MATSI DAN LAFIYARKI

Da farko dai yakamata ki Sani cewa shifa muski Baya Maganin wata cuta da ta kama farjinki musamman infection, ko ghnohria. Bazai magance miki kurajen Gaba ba bazai kara miki Ni’ima ba kawai shi amfaninsa shine ya Sa  kamshin farji_

Babu Wani bakon sinadari ko Magani da ya dace ya Shiva cikin farjin mace ya Kawar mata da Warin gaba kamar MUSKI.

Almuski na insert (matsi) kala daban daban ne. Kuma kamshinsu ma daban daban ne, Saboda haka dole kisan wanda ya kamata ki amfani dashi. Akwai wanda bashi da wani kamshi kuma zaki gansa kamar an dan kada shi da madara-madara. In kika lura dakyau ma yakan yi kama da wannan lafiyayyen ruwan da kike gani a pant . To wannna yana da kyau kwarai kuma ana sharfashi a saman Farji da matsematsin cinya._

_Sai kuma fari kalar ruwa, yana da dan kamshi kadan ba mai damuwa ba._ _Kamshinsa yana kama da wannna mai kalar madara madarar.  To wadannan sune misk na matsi masu inganci. Wadanda suke da kyau ki amfani dasu._

_Yanda ake amfani da miski: ba kawai turashi ake yi ba. No! sai fa kin koyi amfani da shi._

WANNE KALAR MUSKI AKE SA SHI A CIKIN FARJI WANNE KUMA AKE SAWA DAGA SAMAN FARJI KO LA66AN FARJI

_Babu shakka Ba kowanne muski ake cusawa a cikin Farji ba mafi yawan mata basu ma San Yadda AKE amfani da kowanne Ba? To da farko dai muskin da AKE sawa a cikin Farji shine: fari me kamar Ruwa, kuma a nemi me kyau Dan saudiyyah domin shine yafi kyau_

Muskin da ake sawa/shafawa ga saman Farji ko la66anFarji shine: wannan fari me kamar kitsen nan hmmm a Dan Saudi ya fi kyau.

Zaki sami ruwan duminki mai tsafta ba mai zafi ba, a kodayaushe, sai ki kama ruwa sosai HQ ta dan dauki dumi, kinsan fa HQ dumi tafi so. In kin gama kama ruwan sai ki share da handkerchief ko towel mai tsafta ko tissue ki dan goge HQ din saboda kada ki jika pant dinki. Sai ki koma cikin daki inda kike sirri ki bude kafafunki da dauko wannnan miskin naki, ki dangwalo da tsinken audugar goge kunne, ki dan matse. Kina gama haka ki yarda tsinken a dustbin kada kice zaki adanashi ki amfani dashi gaba. Sai ki maida pant dinki mai tsafta.

Hmmmm! Wallahi bazaki taba jin abinda ake kira wari ko kari, ko tashi ba duk sanda kamshin karkashin kafafunki ya doki hancinki. Haka duk sanda kika cire pant dinki zaki rika jin daddadan kamshi na dokan hancin ki. Amaimakon wasu mata da yawa da da zarar sun cire pant sai kaji kamar an dauko mushen kare an ajiye a waje. Kaji guri ya kamre an rasa me aka shigo/ ko ajiye. Sanann kuma kuga mai gida da zarar ya kawo ziyara Allah Allah yake yayi sau daya ya samu kwanciyar hankali shikenan ba zai sake marmarin dadawa ba.

Wani abu da baki sani ba ma. Shi kanshi mai gida da zarar kin matso kusa dashi ya rugumeki ya sakala hannunsa cikin pant dinki wannna kamshi na misk shi zai kara izashi. Ko kuma duk sanda yaji wannan kamshin yasan kamshin  HQ dinki ne dole sha’a ki takamashi matsananciya. Saboda haka ‘yar uwa wannna shawarace gareki ki kula.

_Kema budurwa zaki amfana dashi don ki tsaftace kanki. Basai matan aure ne kadai keda hakkin kula da HQ ba. har da ke budurwa_

DOMIN SAMUN NI’IMA KIYI ANFANI DA WADANNAN

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

  1. Bagaruwa
  2. Garin habbatus sauda
  3. Dakakken dabino
  4. Aya
    Yanda ake hadawa: ZaKi dake su waje daya ki dunga diba kina sha da madara shanu.

DOMIN SAMUN NI’IMA KIYI ANFANI DA WADANNAN

Aya dabino da kokumba  a kaimiki markade kitace kisanya a fridge yayi sanyi kisami zuma da madara peak kirinka shan kofi daya dasafe daya darana daya da daddare zakisha mamaki zubar ni’ima

DOMIN SAMUN NI’IMA KIYI ANFANI DA WADANNAN

GANYEN MAGARYA DA MADARA

Ki samu garin magarya ki zuba a madarar ruwa
ki sha zaki samu ni’ima sosai.

DOMIN SAMUN NI’IMA KIYI ANFANI DA WADANNAN

DABINO DA KANUNFARI

Ki bare dabino yar uwa ta ki samu kanunfari sai
ki jika su a gora ko roba ki bari su jiku sosai sai
ki dinga sha safe da yamma wannan hadi yana
saukar da ni’ima sosai.

ZOGALE

kisamu ruwan zogale da dabino da ruwan zamzam da peak milk kisa kankana a blender ki markade ta sosai sai ki Sa sauran abubuwan aciki duka harda Zuma take idan kikasha zakiji kin jike keda kanki zakiji kina bukatar oga

‘YA’YAN ZAITUN

zaki iya samunsu a Islamic chemist keda maigida idan kuka lizamci cinsu indai da hali kullum Ku cinye kwalba daya hmmmm zakiga yanda maigida zai dinga aiki babu kakkautawa

ZUMA, GARIN HABBATUSSAUDA,DA MAN ZAITUN

wannan duk zaki hade wuri daya ki rinka diban cokali biyu safe da yamma kina Sha idan kina shansu kamar yadda aka fada zai kara miki ni,ima dakuma motsa Sha,awa

DANYAR GYADA

shima wannan hadin na ma,aurata ne wato mata da miji kisamu danyar gyada da alkama Kofi daya aya Kofi daya waken suya Kofi daya saiki jikasu ki markada ki tace idan yazama gasara sai ki rinka damawa kamar yanda ake dama koko sai ki zuba madara ta ruwa kinasha kiyi kamar sati biyu kina Sha hmmmmmm ba,a bama yaro

KANUNFARI

shima kanunfari idan aka jikashi ya jiku

sabulun tsarki

Xeyi matseki yasanya gabanki kamshi

Kisamu.
Bagaruwa
Xaitun soap
Farin  miski
Hulba

Wadannan xakihada kikwaba sannan kidinga yin tsarki dasu kina wanke gabanki lungu d sako hakan xegyaramiiki HQ xekuma taimaka miki wajan kawar d warin  gaba

maganin nankarwa

Kinemi wadannan mayuka zakisha mamaki.

Man kadanya
Man dodon kodi
Man zaitun
Lemon tsami

Kihada mayukan wuri 1 seki  matse lemun tsamin akai kihada kijuya sosae sekixuba a mazubi mekyau kirinqa diba kinashafawa

Gyaran farji…. one

Kisamu…

Ganyan magarya
Miski
Bagaruwa kadan
Kanunfari

Sekihadasu kitafasa kidan diga gishiri kadan idan yasha iska kishiga ciki kixauna natsawon wani lkc

Gyaran farji

Kisamu..

Xuma
Miski

Seki  diba  kicakudasu kidinga matsi dashi duk  dare after 1hr kiwanke

*Maganin tabon fiska*

Ina wadanda pompous yabatama fiska ina wadanda beliching ya lalatawa fiska to yar’uwa kigwada amfani d wannan hadin
Kisami…

Zaitun soap
Anoconda soap
Pharmadan soap
Zuma soap
Kanwa
Lemun tsami

Kihadasu waje daya  kidakesu a turmin karfe kimaidashi sabulun amfaninki n wanke fiska safe d yamma zakibani lbr.

Note…kifara bambance abunda ke jawo ƙaruwan ƙurajen.wani jikin baison carot product ,wani zuma ,wani madara sai kisan matsayin ki.

Maganin rage ƙiba

Likitoci sunbayyana cewar kikula d lpyrki a lokacin d kika soma manyanta danhaka yanada matukar amfani kilura d yanayin lafiyarki domin kiba tana haifarda cututtuka d dama kamarsu..
Ciwan suger(diabetic)
Ciwan  xuciya

Danahaka seki nemi wadannan kayayyaki domin rage kibar
Lemon xaki
Citta
Zuma
Ma,ul  khal
Lipton
Xakitafasa lemon xaki d citta idan sukatafasa seki sauke kikawo ma,ul kal kixuba bada yawaba karamr murfi 1 seki saka Lipton kixuba xuma kishanye anason kiyi haka 2times a day Allah yabada sa,a idan kinyi wannan bemikiba kitintibeni Dan baki wani hadin

magnin rage timbi


Sassaken gamji
Da jarkanwa

Ki dauraye sassken gamjin kixuba a tukunya d ruwa sekijefa jar kanwa kadan sekitafasa kidinga dibar  ruwan kinasha xakixama daidai xakirabu d wannan timbin a hnkali

Muhimmancin ilimin mata a rayuwar mata

  1. Karfafawa mata gwiwa da inganta sha’anin kiwon lafiya
    Gynecology yana taimakawa wajen ƙarfafawa da baiwa mata damar yin shawarwari masu kyau waɗanda suka dace da jikinsu da lafiyarsu. Ta hanyar samar da mahimman bayanai da shawarwari, mata za su iya zama abokan hulɗa a cikin lafiyar su kuma su cimma matsayi mafi girma na jin dadi.
  2. Samar da wayar da kan jama’a game da lafiya da rigakafi
    Magungunan mata na aiki don ƙara wayar da kan mata game da lafiya da rigakafi. Ta hanyar mai da hankali kan bincike-bincike na yau da kullun da jagororin kiwon lafiya, rigakafin cututtuka da haɗarin lafiya suna haɓaka.

Kula da hankali da lafiyar mata

  1. Kalubalen tunani na mata
    Magungunan mata yana tabbatar da cikakkiyar kulawa ga ƙalubalen tunani da mata ke fuskanta, kamar su baƙin ciki, damuwa, da matsalar cin abinci. Likitocin mata suna ba da tallafi da magani da ya dace don taimakawa inganta tunanin mata da lafiyar tunanin mata.
  2. Kula da lafiyar uwa bayan al’ada
    A lokacin al’ada, mata suna fuskantar sabbin ƙalubalen lafiya. Likitocin gynecologists suna ba da kulawa da shawarwari kan lafiyar orthopedic, cututtukan hormonal, da takamaiman buƙatun kiwon lafiya na lokaci.

A ƙarshe, maganin mata yana da mahimmanci ga lafiya da jin daɗin mata. Ta hanyar ganewar asali da wuri da cikakken kulawa, za a iya inganta rayuwar mata da kuma rigakafin cututtuka daban-daban na mata. Don haka, ana ba da shawarar a ziyarci likitan mata akai-akai tare da bin ka’idodin likita don tabbatar da ingantacciyar lafiya da kwanciyar hankali.

Don haka, ya kamata mata su kula da kula da mata akai-akai tare da tattaunawa da likitocin mata don kula da lafiyarsu da jin daɗin rayuwa mai kyau.

Leave a Reply

Back to top button