Hot romantic hausa novel complete
Abun da ke sa tsufa da wuri
Ga wasu halaye da bincike na rayuwa da kimiyya suka nuna na iya haifarwa ko kuma su zama sanadin tsufa da wuri. 1. Yawan Rana 2. Rashin samun isasshen bacci 3. Cin kayan zaki 4. Gaji sosai 5. Rashin kulawar fata 6. Yawan zama 7. Cin abincin da ba ya wadatar jiki 8. Shan taba 9 • Kulle mutane. A cikin zuciyarka kuma ka ki gafarta musu 10. Shan barasa. Daga ISYAKU.COM https://ift.tt/Oz7pl0X ta IFTTT